Kannywood

Yanzu – Yanzu : An Bada Darakta Mu’azzam Idi Yari Beli

A yanzu nan Majiyarmu ta hausaloaded na samu sahehin rahoto daga darkata falalu dorayi cewa an bada Mu’azzam Idi Yari beli wanda kuma a zancen nasa yayi magana.
Ga abinda yake cewa
KANNYWOOD da CENSOR BOARD
To Yanzu dai an bada Mu’azzam Idi Yari bail, Ya rage na Yan Film da hukuma.
Mu cigaba da Yashashshen zance,
Ita kuma hukuma ta cigaba da dauki dai dai.
Ina dai kara bada shawara mu tafi court ai mana tsakani da zalinci ta hanyar yi mana interpretation na dokar da ta ajjiye su.
Kila a sami saukin cin zarafi daga masu rike da kujerar gidan.
Ko kuma Shugabannin kannywood na cikin office da Hukumar ta saka a aljihu, su tashi daga ragwaye, su koma mazaje, ta hanyar tunkarar Hukumar Domin kare mutuncin ‘Yayansu. SHAWARA CE.
#falaludorayi
#falaluadorayi”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button