Addini
Bidiyo : Nima Nayanke Zamana Da Aka Shirya Da Abduljabbar ~ Sheikh Aminu Daurawa
Advertisment
Fitacen malamin addinin Muslunci Sheikh aminu Ibrahim Daurawa ya yanke shawarar bazaiyi zama da sheikh Abduljabar kabara ba wandq Gwamantin kano ta shirya.
Wanda mutane zasu mamakin wannan maganar ta babban malami amma kuma bazaka yankewa mutum hukunci ba har sai ka saurari hujjojinsa domin ka samu damar yi masa raddi.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/mkZgQl13N9c