Addini
Bidiyo : Wata Sabuwa Aisha Yesufu Ta Kira ma Kanta Ruwa da Asadul Islam gameda Jingina ma Dr Fantami Ta’addanci
Advertisment
Wata Sabuwa Aisha Yesufu Ta Kira ma Kanta Ruwa da Asadul Islam gameda Jingina ma Dr Fantami Ta’addanci.
Wanda a cikin wannan bidiyo zakuji yadda take kiran dr Sheikh Ali isah Pantami dan ta’addda wanda kuma wannan kalma tana da muni sosai kiran wannan bawan Allah da ita.
Wanda Sheikh Asadus islam Yayiwa wannan matar kacha kacha ga faifan bidiyon nan kasa sai ku kalla.
Dan Allah kuna mana download na video domin ayou tube din bamu cika samu ba