Addini
Duniyar Musulunci Ta Samu Karuwa ! Sheikh Abubakar Gero Argungu Ya zama Dakta (Hotuna)
Advertisment
Jami’ar Prowess University Deware USA ta Kasar Amurka, ta tabbatarwa Dattijon Malami Sheikh Abubakar Gero Argungu Limamin Masallacin Turnuku na Afirka matsayin Dakta (Dr) na girmamawa
Daga yanzu Sheikh Gero Argungu ya zama Dr, cikin Malamai da suka halarci taron bawa Malam matsayin akwai Malami dodon munafukai da miyagun ‘yan siyasa wato Sheikh Bello Yabo Sokoto (H)
Allah Ka karawa rayuwar Sheikh Dr Abubakar Gero Argungu albarka da namu Amin
Anyi wannan karamawa ne a makarantar bafarawa institute a cikin birnin Sakkwato.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com