Labarai
Bidiyo : Kuci Uban Shege Kalli Artabun Jami’an Tsaro Da Dan Ta’adda Mai Shigar Sojoji
Advertisment
Wannan wani bidiyo ne na wani gawurtaccen dan ta’adda wanda yana shigar sojoji suna garkuwa da mutane kuma suna fashi da makami titi.
Wanda yayi bayyani yadda suke garkuwa da mutane da yadda boko haram yadda suke kashe mutane.
Yayi bayyani tiryan tiryan wanda zakuji yayi bayyanin da sai ya tayyar muku da hankali.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/A4s78TKGqVw