Kannywood
Sautin Murya : Ya kamata a riƙa fitar da Zakka ana shirya fina-finai – Aminu Sheriff Momo
Advertisment
A cikin wannan sautin murya zaku yadda dan wasan kwaikwayo ya jadda maganar na cewa yana da kyau a kama fitar da kudi ana shirya fina finai maimakon a kama gida masallatai da islamiyoyi.
Ga sautin murya nan sai ku saurara.
Wanda wannan maganae ta zawo cece kuce sosai a kafafufen sada zumunta domin kuwa irin yadda wannan mutum yake musulmi dan musulmai yayi wannan magana..
Wanda mutane da malamai sunyi Allah wadai da wannan furuci na wannan jarumi mai suna Aminu sheriff momo suna mai asali aminulillah.





Dan Allah ku bashi Shawara ya koma makaranta, wannan ba maganar masu ilimi ba ce.
Allah ya sawake