Turkashi ! Bidiyon Tsaraicin Maryam Hiyana nada nasaba da haukacewar Darakta Ashiru Na Goma
Rahotanni masu tushe sun tabbar da cewar bayyanar Bidiyon tsaraicin Jaruma Maryam Hiyana a shekarun baya sun taka rawar gani wajen tabin hankalin Darakta Ashiru Na-goma.
Darakta Ashiru Na-goma tun a shekarar 2007 ya zuba manyan kudade yayi fina-finai masu yawa wanda jaruma Maryam Hiyana ta fito a matsayin babbar tauraruwa, sai kuma ga bidiyon dake bayyana tsaraicin ta ya fito, har ma hukumar tace fina-finai ta saka dokar kada a sake fitar da fina-finan da fito a ciki;inji BBC
Lamarin dai ya dagule masa ga asara da ya tafka wacce dole ta sa ya janye daga masana’antar, a hankali damuwar ta dinga tsananta har ta taɓa masa lafiyar ƙwaƙwalwarsa.
Da suke kokarin wanke kan su daga zargin rashin daukar matayin nemar masa lafiya, Jaruman Kannywood sun bayyana cewar sun yi kokarin kai shi Asibiti dan nema masa lafiya amma mahaifiyar sa ta hana.majiyarmu ta dauko wannan labari daga demokradiya.
Hausa
Allah yah bashi lafiya
[email protected]
Allah bashi lafiya
greatiful
allahyasauwake