Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan ‘Lukman Labarina’ Da Amaryarsa “Pree-wedding pictures”


Alhamdulillahi Yusuf saseen Wanda anka fi sani da lukman a cikin Labarina wanda ya taka rawar ganinsa sosai wanda kuma ya nuna cewa 18/1/2021 ne ranar aurensa wanda ya nunawa duniya.
Wanda muna masa fatan Alkhairi Allah bada zama lafiya.
Ga hotunan nan kasa.












Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



