Labarai

Cin Amana| Yadda Wani Magidanci Ya Kama Babban Abokinsa Da Suke Zuwa Cin Abinci Gida Tare Yana Lalata Da Matarsa (Hotuna)

Wani magidanci ya kama babban abokinsa da suke zuwa gida cin abinci tare yana lalata da matarsa.
Lamarin ya farune a kasar Africa ta kudu inda kuma bayan da ya kamashi ya dauki hoton Selfie tare dasu.
Sai dai lamarin ya jawo cece-kuce sosai a shafukan sada zumuntar ƙasar inda wasu ke kiran lallai cin amanar ya kai.
Idon Mikiya ne ta wallafa wannan labari ga hotunan nan kasa.
 
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button