Kannywood
Hotunan BarKa Da Sallah Daga Masana’antar Kannywood
Advertisment
Daukakin Jaruman Masana’antar KannyWood Maza Da Mata Suna Ma Musulman Duniyar BarKa Da Sallah. Da Fatan Anyi Sallah Lfy, Allah Kuma Ya Maimaita Mana.
Ga Hotuna Na Jaruman Anan, Domin Ganin Kwalliyar Jaruman KannyWood Din.