Kannywood

Album 2019 : Jira ya Kare!! Nura M Inuwa Ya Fadi Ranar Da Albums ‘mai zamani’ Da ‘ Ango’ za su fito Kasuwa

Shahararren mawaki Nura M Inuwa ya fitar da sanarwa ranar da zai fitar da albums dinka a kasuwa wanda ya baiwa masoyansa hakuri akan jinkiran da anka samu.
Ga jawabin daga mawakin.

Jira ya Kare!!
.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai, Godiya ga dumbin Al’umma – Masoya da suka nuna kulawarsu  da bukatuwar Album na 2019.

Mu na sanar da ku cewa Mai Zamani da Ango za su fito ranar laraba Insha Allah.

Na gode

NURA M. INUWA

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button