Labarai
Da Zafi Zafinsa| An Kaiwa Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Gwadabawa Da Illela Jahar Sokoto Mummunan Hari Cikin Dare (Hotuna)


Advertisment
Wasu ‘yan ta’adda dauke da muggan makamai sun kaiwa gidan dan majalisar tarayya mai wakiltar Gwadabawa da Illela Dr Hon. Abdullahi Balarabe Salame mummunan hari cikin dare.
Sai dai cikin ikon Allah basu samu cutar da shi ba, domin ya samu nasarar bindige daya daga cikin su har lahira, sannan wasu daga cikin sun samu rauni bayan bata kashi da akayi da su.Ubangiji Allah ya tsare gaba.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.







Tushen labari: Daga Nasara


