Labarai

Yarinyar Da Aka Yankewa Gaba (Farji) Ta Warke (Hotuna)

Advertisment

Na San ba ku manta da wata yarinya da wasu azzalumai suka yankewa gaba a jihar Bauchi ba, to Alhamdulillah ta warke da taimakon Gwabnan Bauchi Dakta Bala Muhammad (Kauran Bauchi) wanda ya dauki nauyin kula da jinyarta a asibitin Malam Aminu Kano.
ya ubangiji Allah ka sakawa wannan bawa na ka da alkairi, Allah ya faranta masa duniya da lahira amin.
Hausaloaded ta samu wannan labari ne daga shugaban Help Foundation wato Fauziyya d suleman ce na wallafa wannan labari a shafinta.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button