Kannywood
Bidiyo : Mafi yawancin Mazan kannywood sun saki matayensu basu sani ba ~ Dr Bashir Aliyu Umar
A cikin karatun babban limamin masallaci Al-Furqan da ke birnin kano yana karatu yazo akan babe na saki wanda yayi misali da yan Film wanda ya nuna cewa wasun su sun saki matayensu batare da sunan sani ba.
Wanda wasu suke ganin wannan fatawar akwai banbanci niya wanda daman ance ko wane aiki sai da niya.
Inda wasu suke cewa lallai su ali nuhu da zango suna ruwa wanda sufi yawan fitowa mazajen aure a film.
Ga dai bidiyon nan ku kalla kasa.
Allah ya kara tsarewa,