Kannywood

An Fadi Amsar Garabasar Naira Dubu Dari 100k Da Aminu Saira Ya Sanya Akan Wannan Hoto

Daga karshe dai babban darakta aminu saira ya fadi amsar maganar da ali nuhu ya gayamasa a wannan hoto da wallafa yace duk wanda ya fadi zai bashi naira dubu dari.

Akan wannan hoto ne kawai ake so ka fadi abinda Ali Nuhu ke fadama Aminu saira

Idan baku manta a Hausaloaded ta gayamuku wannan hoton anyi shine wajen  shagalin bikin auren nuhu abdullahi jarumi Mahmud a cikin shirin Labarina.
 
 
 
Wannan itace amsar da kowa ya kasa canka

 
 
Ga amsar kai tsaye daga babban darakta da ya wallafa a shafin na sada zumunta wanda ya nuna babu wanda yaci wannan garabasa.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Aminu Saira (@aminusaira)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button