Kannywood

Bidiyo :Tirkashi ! Kalli Bidiyon Wani Matashi Ya Sha Fiya Giya Akan Soyayyar Maryam Yahaya

Advertisment

A yau ne aka wayi gari da wani abun mamaki, inda aka samu wani saurayi da ya yiwo tattaki daga jihar Yobe domin yin tozali da jarumar wasan hausa wato Maryam Yahaya.
Inda matashin ya fara zuwa ofishin Ado Gwanja da nufin ganin Maryam Yahaya sai aka ba shi hakuri saboda ba ta kusa amma ya jira ta amma gogan naku ya ce shi fa ba zai jira ba sai ya kurbi fiya-fiya.
Bayan da matashin ya fadi kasa ne aka kira hukumar Hisba suka tafi da matashin domin ceto rayuwarsa.
Ga Bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button