Addini

Bidiyo: Insme,U-Work, Getapp,Ashe Dai Yan caca ne kuma kudinma Haramun ne ~ Dr Engr Bashir Aliyu Umar

Dr engr bashir aliyu umar yayi cikakken bayani game da masu amfani da online business masu sanya kudi da zummar suyi aiki domin su samu kudi.
Wani zai samu wani bazai samu ba to wannan nau’in kasuwa ce caca ne kuma kudin da sunka baka haramun ne kaken ci wanda duk irin wannan abubuwa ku lura yan watanni kadai zaka nemesu ka rasa.
 
 
 
Yanzu dai masu INSME sun tabbar da wannan abu na cewa tabbas babu tabbas kwanaki anyi inksnation ayi babu labari an wuce da su.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji cikakken bayyani

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button