Kannywood
Bidiyo : Tsohon Mijin Momi Gombe Yayi Babban Tonon Asiri Ashe Haka Abin Yafaru Kannywood Hausa Hamisu Breaker
Tsohon mijin momee Gombe yayi bayyanin abinda yasa ya rabu da ita da kuma silar rabuwarsu adam fasaha shima mawaki ne a masana’antar Kannywood wanda shima yana taka rawar gani.
Wanda abun yayi matukar bashi mamaki sosai akan yadda yaganta a studio wanda ta nan ta Fara tsoron dan adam akan irin yadda ake nuna masa da ya rabu da ita.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.
https://youtu.be/9Tp5ywvqw8s
[email protected]
Ashe abun haka yake to Allah yakiyaye