Labarai

Bidiyo: Yadda Mahaifina ya kasance yana yin lalata da ni tsawon shekaru ~ Budurwa Fatima Ta Koka

Advertisment

Wata budurwa mai shekaru mai suna Fatima Usman, yar shekaru 20 da haihuwa ta zargi mahaifinta da yin lalata da ita na tsawon shekaru a Owo dake jihar Ondo.
Fatima ta bayyana hakane a cikin wani bidiyo da ta saka masa sunan mahaifinta wato “Usman Momoh Sani”, ma’aikaci a wata babbar jami’a a jihar.
 
 
Fatima tace mahaifinta yana mata barazanar kisa idan har ta gayawa wani.
Zakuji cikakken bayani a cikin bidiyo:

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button