Addini

Yan Kasuwa Kuji Tsoron Allah – Malam Yayi Jan kunne Ga Yan kasuwa A khudubar A Yau

Sheikh Lawal yayi kira ga yan uwanmu yan kasuwa da su ji tsoron Allah akan irin yadda kaya suke tashin ban mamaki.
A ckin wannan huduba da zaku kalla ku saurara malam yayi kira da ku tausayawa yan uwanku domin Allah ya tausayamuku.
Malam yayi nasiha sosai ga yan uwanmu musulmi Allah yasa mu dace amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button