Labarai

Yanzu – Yanzu : Buhari Ya Bada Umurnin Bude Iyakokin Nigeria Hudu

Advertisment

A yau ranar labara 16/12/2020 ne muna samu sanarwa daga shafin hadimin Shugaban Kasa buhari mai taimakamasa a fagen sada zumunta bashir ahmad ya fitar da sanarwa da dai dai lokacin nan.
Ga jawabin da ya fitar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarnin bude hudu daga cikin bodojin kasar domin ci gaba da shigo da kaya, musamman abinci. Bodojin su ne; Seme a jihar Lagos, Illela a jihar Sokoto, Maigatari a jihar Jigawa da Mfun a jihar Cross River.”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button