Uncategorized
Angon Baturiya Suleman Da Amarysa Ba’amurikiya Sunkaiwa sarkin kano Ziyara (Hotuna)
Advertisment
Hausaloaded ta samu wannan hotunan a shafin Angon Baturiya Isah Sulaiman Panshekara tare da Baturiyar Amaryarsa Janine Senchez sun ziyarci mai martaba Sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero a yau.
A kullum muna yiwa wannan angon fatan Alkhairi da Allah ya sanya wannan ba’amurikiya ta dawo ta hanyar madaidaiciya.
Ga hotunan nan da anka dauka tare da sarkin.