Labarai

Boko Haram ta kai hari garin Askira na jihar Borno

Advertisment

Rahotanni daga Jihar Borno sun ce mahara da ake kyautata zaton ƴan boko Haram ne sun shiga garin Askira inda suka shafe sa’o’i suna musayar wuta da jami’an tsaro.
Mazauna yankin sun shaida wa BBC cewa sun shiga garin ne da Magariba kuma har sun shiga asibitin garin da kuma ƙoƙarin kwace sansanin soji.
Haka kuma wasu rahotanni sun ce ƴan boko Haram sun kai hari garin Ngom na karamar hukumar Bama.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button