Labarai
Bidiyo : Yadda Na kashe Nima Ku Kasheni ~ Inji Wani Dan Ta’adda Marar kunya
Advertisment
Wannan wani dan ta’adda ne da ya sace yaro kuma a unguwar daya da yaron ya nemi kudin fasansa amma bai samu ba a jahar kano wannan abu ya faru.
Wanda wannan abubuwan komai a Kano Allah ya sawake.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/EDbLu13LJ2s


