Labarai

Bidiyo : Wayyo Allah Yan Arewa Mun Shiga Uku Wannan Masifa Dame Yayi Kama

Advertisment

Lallai tabbas hukumar fasa ƙwari wato kwastom sunyi kokari wajen cafke wadanda mugayen makamai wanda kuma babu inda za’ayi aiki da su sai a cikin arewa
Wanda muna rokon Allah yayi mana tsari da su kuma ya tona asirinsu amen.
 
 
 
An daga Zamfara zuwa kaduna wanda mutum ukku ne anka kama wadanda ake zargi.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/W4zrAcNvhW8

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button