Labarai
Bidiyo : Maganar Gaskiya Akan Mutuwar Shekau
Advertisment
Wannan shine bidiyon da gidan jaridar bbchausa hausa nayi da audu bulama bukarti wanda wannan shahararen mai bincike ne wanda masani ne ya ta fanin bincike da kuma harka ta’addanci wanda ya kawo hujjoji biyar da zasu iya tabbatar da cewa lallai akwai alamun gaskiya cewa shikau ya mutu.
Hujojji biyar da suka tabbatar da mutuwar Shekau in ji Bulama Bukarti ga bidiyo nan ku saurara.
https://youtu.be/NSIGlrSv5ss