Labarai
Hotunan ‘Yan Biyu Da ke Da saurayi Daya
Advertisment
Wadannan ‘yan Biyunnan ne, Anna Da Lucy Decinque wanda suke da saurayi daya.
Sun yi Bikin Kirsimeti tare inda suka sanya kaya iri daya kuma sun dauki hankalin mutane sosai inda akai ta yabawa dasu.
Hutudole na ruwaito.‘Yan Shekaru 34 a baya sun bayyanawa Manema labarai cewa, suna son su dauki ciki tare kuma su haihu tare, kuma suna son Saurayin nasu ya zama shine uban ‘ya’yan da zasu haifa.













