Labarai

Asalin sanyawa wani gari suna ‘Masu Gindi village’ yasamo asali – Mal. Sani Dan azumi

Advertisment

Asalin sanyawa wani gari suna 'Masu Gindi village' yasamo asali - Mal. Sani Dan azumiJaridar dcl hausa ta ziyarci wani gari da ake kira masu gindi gari da ke cikin karamar hukumar kafur da ke jahar katsina wanda anyi ta yada sunan wannan gari a kafafen sada zumunta wanda kowa yana fadin albarkacin bakisan.

Asalin sanyawa wani gari suna 'Masu Gindi village' yasamo asali - Mal. Sani Dan azumi
Yadda mutane ke daukar hotona wajen lambar garin

wanda shine dcl hausa sunka ziyarci garin da anka sauyawa suna daga garin ‘masu gindi’ zuwa “sabon garin nasarawa ” a zantawar manema labarai sun samu tattaunawa da mai unguwa malam sani dan’azumi yayi bayyani tiryan tiryan yadda garinsu ya samu wancan suna da kuma yadda mutane suke daukar sunan batsa ne.
Mai unguwa yace asalin abinda ake kira da gindi wani abu ne da ake daure dawaki shi anayinsa da fatar shanu girki kenan da shi ake kadawa ana gindi amma ba yadda mutane suke furta kalma ba.
Asalin sanyawa wani gari suna 'Masu Gindi village' yasamo asali - Mal. Sani Dan azumi
Haeda mata suma sun dauki hoton a wajen

“Masu Gindi”, ga duk wanda bai san yadda furucin sunan garin yake ba, idan ya gani a rubuce, zai dauka batsa ce aka yi. A kan haka ne shekaru hudu da suka wuce hukumomi suka sauya wa garin suna. DCL Hausa ta ziyarci garin domin jin abin da ya sauya tun daga wancan lokacin zuwa yanzu.
Ga bayyanin mai unguwa mal. Sani Dan ‘azumi nan ku saurara.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button