Kannywood
Bidiyo : Daga Bakin Mai Ita Tare da Nazifi Asnanic
Advertisment
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 51, shirin ya tattauna da fitaccen mawaƙin Hausan nan Nazifi Asnanic, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Umar Rayyan