Kannywood
Bidiyon Maryam Yahaya Ta Shawu Tayi Mankas
Wani Bidiyon Maryam Yahaya Ta Shawu, Inda Ya Jawo Cece Ku Ce A Shafukan Sada Zumunta, Anga Jaruma Maryam Yahaya Tare Da Wasu Maza Biyu A Wani Bidiyo Ta Nuna Yanayin Kamar Ta Shawu Tayi Mankas, Hausamini na ruwaito
Tun Ba Yanzun Ba, Dama Anama Jarumar Zargin Kamar Tana Shaye Shaye, Inda Tun Kwanakin Baya Aka Ganta A Wani Bidiyon Makamancin Wannan, Inda Tayi Mankas,
Bidiyon Dai Yaci Gaba Da Jawo Cece Ku Ce, Inda Kowa Ke Tofa Albarkacin Bakinsa Akan Bidiyon. Mun Kawo Muku Bidiyon Domin Ku Gani Kuma, Yadda Jarumar Tayi.