Labarai
Bidiyo : Meyasa ba’a satar dalibai a makarantar kudi Sai makarantar a Gwamnati ?
Advertisment
A cikin wannan bidiyo zaku bayyani sheikh khalid da wani yayi masa tambaya game da miyasa ba’a satar dalibai na ‘private school’ Ma’ana makarantar kudi sai ta ‘ya’yan talakawa.
Wanda malam yayi bayyani mai gamsarwa game da irin yadda abun yake wanda shi Allah a Nigeriya Allah ne gatansa…
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

