Kannywood

Tambaya Gareku ‘Yan Mata ! Miyasa Mata Sunfi son Tsina Nu Maza? ~ Nafisa Abdullahi

Advertisment

Jaruma Nafisa Abdullahi Tayi Wata Tambaya Mai Zafi, Game Da Mata.. Sannan Tana Bukatar AmsarKu, Tambayar Nata Shine.
“Wai Meyasa Mata Mata Basa Son Mazaje Na Gari, Sunfi Son Tsinan Nun Maza Wanda Zasu Dinga Gallaza Musu Azaba.”
Nafisan Tayi Bayanin Ne A Wani  Gajeran bidiyon nan da zaku iya saurare daga bakinta wanda shin miyasa take wannan tambaya inda ta nuna cewa da gaske tana son sani.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button