Kannywood

Gaskiyar Dalilin Dayasa Nake Rawa A Gidan Gala – Tahir Fagge

A wata hira da shafin BBCHausa tayi ta tsohon jarumi Tahir Fagge cikin “Daga bakin me ita” ya bayyana abubuwa da suka shafi rayuwarsa wanda amihad.com ta tattaro bayanai.

Musamman batu na baya-bayan nan a kan komawarsa wasa Gidan Gala da ake ta yi a shafukan intanet.

Jarumin ya shaida cewa halin rayuwa ne yasa shi shiga wannan aiki. Wanda yace ya kamu da ciwon zuciya kuma yana neman abinda zai yiwa kansa magani.

Kamar yadda bidiyonsa yake ta yawo a shafukan sada zumunta to yau dai amihad.com ta kawo muku cikakaken bayani daga bakinsa.

Ga bidiyon hirar da akayi dashi a kasa sai ku kalla domin tabbatar da gaskiya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button