Kannywood
Bidiyo : Yanke take! an bawa Ado Gwanja kyautar mota Da 1 Million Naira Da Riga Alfarma
Advertisment
Limamin mata ado gwanja ya samu kyautar kudi da mota da rigar alfarma wanda zaku ji bayyani a cikin wannan bidiyo daga wadannan sunka ba shi ita.
Wanda lallai nan kam ado gwanja mata sun biya wanda daman yace shi da duna kai mutum a maƙabarta da sune zasu kai shi…
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/2snfMKvaNRE
