Kannywood

Murya : Wuff! Shin Dagaskene Malam Ali Yasaki Amaryarsa Da Ya Auri Aisha Izzar So Akwai Rikici Daga Bakinsa

A yau ne shafinmu ya samu wani clip na sautin murya wato audio inda ake zantawa da malam ali na cikin shirin kwana Casa’in wanda yake fadin gaskiyar mutuwar aurensu.
Wanda mu kawai mun dauko muku sautin ne daga tophausa tv domin ku saurara kuji.
Wadannan sune kalamai da malam ali yadi ga amaryasa kafin yayi mata kishiya
Lokacinda nasameta dazancan Karin aure tabani goyon baya Dari bisa dari,nasameta nace da ita inasan zankara aure, mamakin abunda yafito daga bakinta shine abunda yasakani hawaye. Toh mijina bazan hanaka abunda Allah ya halarta makaba, fatana nidai karka manta dani domin auren dazakayi, matukar kananan a matsayin mijina wanda yakesona har cikin zuciyarsa to babu shakka ina tayaka farinciki dakuma addua Allah yabaku zaman lafiya.kaji tsoron Allah kayi adalci tsakaninmu karka fifita wata akan wata. Kasani mutane xasuyi magana akan bamu Dade dayin aure ba amma gashi zaka kara wani auren, to komadai mene za’ace karka saka damuwa aranka kaji mijinah, abunda kawai nakesonka dashi shine duk abunda xakayi kayishi domin Allah.”
Ga sautin Murya nan da za kuji daga bakinsa sai ku saurara kuji.
https://youtu.be/axodwrpfTUw

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button