Kannywood
Shin Da Gaske Hadiza Gabon Ta Mutu?
Wannan wani labari ne da ake ta yadawa wai jaruma hadiza aliyu gabon ta mutu.
Wanda itama abin yayi matumar bata mamaki sosai wanda har ta wallafa posting din a shafinta na Instagram ta rubuta
“Postinga daga Lahira”.
Ga abinda ta wallafa a shafinta na Instagram.
View this post on Instagram