Kannywood

Jaruma Maryam Booth Ta kamala Bauta Kasa NYSC

Advertisment

Fitacciyar Jarumar Kannywood, Maryam Both ta kammala yi wa kasa hidima wato NYSC, kamar yada Aminiya ta jiyo.
Tuni shahrarun jaruman masana’antar kannywood suka sanya hoton jarumar rike da satifiket na NYSC din, suna taya murna.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button