Kannywood

Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana – Darakta Sheikh Alolo

Fitaccen mai bada umarni a masana’antar Kannywood Sheikh Isah Alolo ya ce, wadanda suka assasa Kannywood sunfi takwaranshi Sunusi Oscer 442 kima da daraja.

Alolo ya bayyana hakan ne a shirin Nishadi@360 na ranar Asabar a Kanawa Radio, lokacin da yake maida martani akan kalaman da Oscer 442 yayi, cewa karuwai da yan daudu ne suka samar da Kannywood.

Acewar Sunusi Oscer wannan tasa dole mutanan banza sufi yawa a cikinta, tunda na banza ne suka assasata.

Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana - Darakta Sheikh Alolo
Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana – Darakta Sheikh Alolo

To sai dai Isah Alolo ya ce duk wata barna da yan baya sukayi a fim, wakar da Sunusi Oscer 442 yayi guda daya ta shafe su futsara da barna, domin duk wani abu na rashin kyautawa yanayi a wakokin da yake dauka.

“Wallahi a waka daya duk wata badala da barka sunusi oscar 442 ya karya tarihinsu ”

Abu yayi kamari sosai a tsakanin daraktocin biyu sunusi oscar 442 da darakta Sheikh Alolo ga hirar nan ku saurara kuji yadda ta kaya.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA