Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja ~ Matan Arewa
Sabuwa wakar ado gwanja mai suna “matan arewa” ita dai wannan wakar matan arewa tayi matukar dadi wanda yana da kyau duk ya mace ta saurari wannan waka.
Daman yace shi yana tinkaho da mata wanda a sanadinsu yayi suna a duniya.