Kannywood

Na Tsallake Rijiya da Baya – Ibrahim Mai Shunku (Hotuna da Bidiyo)

Fiattacen jarumin Kannywood Ibrahim Mai Shunku ya bayyana wata gagarumar jarabawar da ta same su da abokanan shi.
“Ranar Talata goma ga watan Nuwamba shekarar dubu biyu da Ashirin (10/09/2020) muka hadu wata gagarumar jarabawar da banyi niyar bayyana ta a shafukan sada zumunta ba amma ya zama dole saboda muna bukatar addu’ar ku .
kan hanyar mu ta zuwa kaduna daga Abuja. Muka yi arba da masu garkuwa da mutane inda saka bude wa motocin mu wuta na kusan mintuna talatin ba sassautawa. wannan dalilin ya yi sanadiyyar rasa rayukun sama da mutane goma suka kuma yi awon gaba da kusan mutane sama da shabiyar a cikin tawagar tamu da kuma wasu mutane daban.
Cikin mutanen da a kayi a won gaba da su akwai hadimin shubagan kasar Najeriya Alh Abdullahi Abubakar Wali shugaban Kungiyar Nigerian youth organization (NYO) da sauran mutane da yawa. Muna bukatar addu’ar ku akan Allah ya kubutar da su ” kamar yanda jarumin ya bayyana a shafinsa na Instagram
DAGA Abdoulfatah Omar
Hausaloaded tayi binciken munje shafin Wannan jarumi domin tabbar da labarin kuma tabbas hakan ya faru wanda zaku ga fustin din da yayi wanda yake dauke da hotuna da bidiyo a cikin wannan al’amari da ya faru Allah ya tsare gaba su kuma wadanda sunka shiga hannunsa Allah ya kubutar da su amen.
A cikin wannan fustin na jarumin zaku kalli hotuna da bidiyo duk a cikinshi.

 

View this post on Instagram

 

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHIRRAJUUN.It Was On Tuesday the 03/10/2020 @ exactly 7:16pm I Narrowly Escaped Dead Having Been Attack & Open Fire For Us For Mothern 30mins. Consecutively By kidnappers on our way to Kaduna from Abuja, Which Resulted The Lost Of Lifes Of Motherern 10 People While Friend Also a Brother Alh. Abdullahi Abubakar Wali Who Is Currently Serving As President Nigerian Youth Organisation (NYO) Been Kidnapped Along With Almost 15 Others! I have no intention to speak out the terrible experience .Amma dole na fada domin neman Addu’ar yan uwa sakamakon har yanzu yana hannun su for Ransom.Allah ya takaitawa Abdullahi wahala. Pls need ur prayers ???? Allah ya iya maka Abdullahi.ya tsare Dukkan musulmi daga abinda na gani .Ameeennnnnn @aminusaira @abdulamart_mai_kwashewa @hausa_fulani @kannywoodcelebrities @officialkannywood

A post shared by Ibrahim (@maishunku) onMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button