Adam a zango Yayiwa Ali Nuhu Zafaffan Kalamai Da Har Ali Nuhu Ya mayar Da martani
Jarumi adam a zango yayiwa jarumi ali nuhu kalamai masu daukar hankali wanda yayi masa shi yau ne da safe wanda har ali nuhu sanya shi a na shi safen Sa’a nan yayi masa martani wanda shima ya dauki hankalin jama’a.
Wannan shine abinda adam a zango ya wallafa a shafinsa na Instagram.
“BA’A CHANZAWA TUWO SUNA! A KING IS ALWAYS A KING…..A LEGEND IS ALWAYS A LEGEND…..MORNING ALCHEMIST!”
View this post on Instagram
BA’A CHANZAWA TUWO SUNA! A KING IS ALWAYS A KING…..A LEGEND IS ALWAYS A LEGEND…..MORNING ALCHEMIST!
Yayinda shi kuma jarumi ali nuhu ya nuna jindadinsa sosai da wannan kirari da jarumi adam a zango yayi masa.
“Morning Babana, Allah ya bar kauna”
Wanda yanzu dai suna nunawa duniya cewa yanzu kam ba wani fada tsakaninsu wanda daman hausawa kance zaman lafiya yafi zaman dan sarki.
Film yakamata kuyi mana
dan dar man WAJA king ALI