Kannywood
Alhamdulillahi Yanzu Haka An kai Ashiri Nagoma Asibitin Marar Lafiya Domin Lafiyarsa (Hotuna)


Advertisment
A yanzu nan Majiramu na samu labari daga kafa zumunta ta sadarwa a shafin Marubuciyyar nan Fauziyya d Suleman inda ta wallafa rubutu kamar haka.
“Alhamdulillah ala kulli halin, bayan amincewa da yan’uwan Ashiru Nagoma su ka yi an kaishi asibiti yanzu haka, Kuma kamar yadda mu ka yi alkawari Insha Allah za mu ci gaba da daukar nauyinsa karkashin kungiyarmu ta @creativehelpingneddyfoundation.
Ga Wanda ya ke son taimaka masa zai iya kiran lambar Dan’uwansa Kabir Yusif 08075607346″
Ga hotunan nan.









