Kannywood

Bidiyo : Wata sabuwa ! Ankore Ni Daga Kannywood ~ Daga Bakin Tijjani Asasse

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani bidiyo wanda jarumi tijjani asasse ke furtawa da kansa cewa an koreshi daga Kannywood ko mai yayi zafi haka.
Wanda abun kuma ya dawo na korar mutane daga masana’antar Kannywood wanda bayanzu ne farau ba amma ko shi kuma tijaniyya Asasse yayi ?.
 
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara ku ji.
https://youtu.be/L05_yAyWJnw

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button