Kannywood
Bidiyo : Allah Bai Karban Tuban Muzuru – Martanin Lawal Ahmad Kan Rahama Sadau
Allah Baya Karbar Tuban Muzuru Murtanin Lawan Ahmad Akan Tuban Da Rahama Sadau Tayi,
Jarumin Ya Fito Yayi Bidiyo Inda Ya Zazzagi Rahama Sadau Ta Uwa Ta Uba Akan Abin Da Hotunanta Su Jawo.
Kalli Bidiyon Yanda Yayi Magana Cikin Fushi