Kannywood
Tsohon zuma : Ba Wanda Ya Isa Ya Raba Ni Da Sani Danja –Mansurah Isah
Advertisment
A wannan hirar da ta yi da Aminiya, tsohuwar jarumar kuma mai shirya finafinai a yanzu ta rarrabe tsakanin zare da abawa, ta yi bayani a kan dalilin haduwarsu.
Ta kuma ce yadda ta ga rana haka ta ga dare a jajibirin haska ‘Fanan’ a sinima.
Ga cikakken hirar da ankayi da ita nan.