Kannywood
Wata sabuwa ! Amayar Adam A zango Ta Mayar Masa Martani mai Zafi
dan adam a zango yace “yarinyar nan ta canye min kudi” .
Nan take ita kuma ta bashi amsa ko ta mayar masa da martani dai dai lokacin da ake jiran amsarta.
Wanda zaku gani zamu kawo muku martanin da bashi a shafinsa na Instagram, amma sai da duk sunyi wannan abun ne cikin raha domin so da kauna.”
mai kudin nake aure toh dole naci kudi ”
Wadannan sune hotunan da ya sanya na nuna alamar cewa Tabbas yarinya kam ta ja kaya.