Hotuna: Ali Nuhu ya lashe Gwarzon shekara a Nollywood Europe Golden award Germany 2023
Fitaccen jarumin ali nuhu wanda yake taka rawar gani a finafinan Hausa da na kudancin Nigeria.
Ali nuhu ya lashe Gwarzon jarumi na wannan shekara da ankayi a kasar Germany inda jiya ne anka bashi wannan kyautar inda yake matuƙar jin dadi.
Ali nuhu ya wallafa godiya ga Allah s.w.t ga irin wannan kyauta da ya samu ta cin wnanan kyautar inda yake jinjina jin dadinsa ga kunguyar da ta kirkiri wannan abun ehizoya golden kuma yana kara jininawa masoyansa a duk fadin duniya tare da masu bada umurni masu shiryawa da abokanan sana’arsa.
“Alhamdulillah, I just won the Best Actor Award in the Nollywood Europe Golden Awards (NEGA 2023). My appreciation goes to the organizers @ehizoyagolden, my fans across the globe, the proucers, directors and colleagues that have been there for me throughout the journey. We move!”
mutane sun taya shi murna lashe wannan kyauta da ya samu a matsayin wani cigaba a harkokinsa na kasuwancinsa.