Addini
Bidiyo: Tofah Anzo Wajen!! Kalli Yadda Wani Ustazun Dan Izalah Yake Rera Wakar Sunnah Akan Mumbarin Wa’azi
Tofah Anzo Wajen!! Kalli Yadda Wani Ustazun Dan Izalah Yake Rera Wakar Sunnah Akan Mumbarin Wa’azi
A daren jiya ne ahlus sunnah wal’jama’ah ke wa’azin na kaddamar da ginin As,-salam university a garin hadeja a jahar jigawa Najeriya.
Kwatsa sai ga bidiyon ahlus sunnah na rera waka irin ta ahlus sunnah wal’jama’ah wanda ba irin ta sauran ba.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/CfUNaN7aOWQ