Kannywood
Bidiyo : Waka Da Ta Fi kowace “Views” A Youtube kaf Kannywood Data Haura fiye Da Miliyan Shidda
Waka Da Ta Fi kowace “Views” A Youtube kaf Kannywood Data Haura fiye Da Miliyan Shidda
Nazir m Ahmad sarkin wakar san kano amma mai murabus shine wanda a kaf Kannywood da wakar tilo tafi duk wani bidiyo na mawakan Kannywood samun views da ya haura miliyan shidda da dubu dari biyu.
Wanda ba kowace waka bace face “mata ku dau turame” wanda yayi sarkin kano sanusi lamido na II tabbas san kano mutum ne da ba kano kawai ake sonshi ba.
Bugu da kari ta samu martanin mutane dudu daya da dari daya, wannan wani bincike ne da shafin Hausaloaded tayi idan akwai wanda yafi shi samu muna jiran martanin ku a wannan shafin namu.
Ga hotunan na ku kalla.
Ga bidiyon wakar zaku iya kallonta daga shafin ta.