Addini
Bidiyo : Tambayoyi Malam Zan Iya Sakin Mata kuma Na Auri Yayarta ko Kanwar mahaifiyarta
Advertisment
Tambayoyi Malam Zan Iya Sakin Mata kuma Na Auri Yayarta ko Kanwar mahaifiyarta
Anyiwa malam tambayoyi da dama a cikin wannan zaure nasa na inda yake karatu wanda zakuji daga bakinsa.
Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri yayarta ?
Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri kanwarta?
Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri kanwar Mahaifiyar ta?
Shin ya halata mutum ya saki kanwa ya auri yayar Mahaifiyar ta?
Duk amsoshin waɗannan tambayoyi suna cikin wannan bidiyo zakuji daga bakin malamin.
Ga bidiyon nan kasa .